• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

JAMI’AN TSARON ISRA’ILA SUN KASHE PALASDINAWA 2 A JENIN

Jami’an tsaron Isra’ila sun yi kisan gilla ga Palasdinawa biyu a garin Jenin inda wani dan share waje zauna kuma a Birnin Kudus ya kashe wani Bapalasdine a wata motar safa bayan zargin Bapalasdine ya dabawa wani wuka..
Yazid Saedi mai shekaru 27 da Sanab Abu Atiyah mai shekaru 17 sun rasa ran su a gagarumin aikin murkushe Palasinawa da Isra’ila ta yi.
Jami’an tsaron Isra’ila kan yi amfani da karfin da ya wuce kima wajen murkushe duk wani tunzurin Palasdinawa.
Har yanzu batun kafa kasar Palasdinawa a gefe da ta Isra’ila ya kasa samun nasara.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.