• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

JAHILCI NA DAMUN WASU MATASA A MINNA JIHAR NEJA-MATASA

ByNoblen

Jul 17, 2022

Tattaunawa da matasa a zauren matasa na Muryar Amurka a Minna jihar Neja ya gano cewa jahilci na damun wasu matasa har su ka shiga sara-suka.
A na samun wasu matasa a Minna fadar gwamnatin jihar Neja na addabar jama’a ta hanyar sata da kai hare-hare don muguwar dabi’a.
Matasan maza da mats kan iya arangama da juna har ya kai ga asarar rayuka da kuma samun raunuka.
Zauren matasan ya gano rashin ilmi, shan miyagun kwayoyi da rashin kulawa ta wajen tarbiyya daga iyaye na kara jawo tabarbarewar rayuwar wadannan matasan.
A watannin baya ta kai ga gwamnatin jihar takaita zirga-zirgar ‘yan keke-napep don a na zargin ta nan ne matasan ke yawo ko zaga gari da makamai.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “JAHILCI NA DAMUN WASU MATASA A MINNA JIHAR NEJA-MATASA”
  1. Ayrıca XXX, Xnxx, Pornhub, RedTube, xHamster gibi dünyaca ünlü
    sitelerden en önemli ve kaliteli videoları alıp kendi kategorilerinde yayınlıyoruz.
    Özellikle sitemizde cep telefonundan katılan kişiler için video boyutlarını 3G, Wi-Fi ve 4.5G’ye göre ayarlıyoruz
    ve donmadan porno izleyebilirsiniz.

Leave a Reply

Your email address will not be published.