• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ITA MA PDP TA LASHE ZABE A DUKKAN KANANAN HUMUMOMIN ABIA 17

Tamkar an yi canjaras tsakanin PDP da APC a zaben kananan hukumomi a makon jiya inda PDP ta lashe dukkanin kujerun kananan hukumomi 17 na jihar Abia yayin da ita ma APC ta lashe dukkan kujerun jihar Gombe.

Irin wannan sakamakon ba ya zama wani abun mamaki don tasirin gwamnoni da magoya bayan su a jihohi kan zaben kananan hukumomi.

Bambancin da a ka samu a jihar Gombe APC ta lashe dukkan kujerun kansiloli 114 inda a Abia akalla jam’iyyar Labor ta damu nasarar wasu kujerun na kansiloli.

Shugaban hukumar zaben ta jihar Abia Farfesa Mkpa Agu ya ce barazanar wasu ‘yan banga ta so ta kawo tsaiko wajen sakamakon zaben daga karamar hukumar Umunneochi; amma a gaba daya ya ce komai ya yi nasara a zaben.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “ITA MA PDP TA LASHE ZABE A DUKKAN KANANAN HUMUMOMIN ABIA 17”
  1. Tremendous things here. I am very glad to look your article.
    Thank you so much and I’m taking a look ahead to contact you.
    Will you kindly drop me a mail?

  2. My family members every time say that I am killing my time
    here at net, except I know I am getting experience all the time
    by reading thes nice articles.

Leave a Reply

Your email address will not be published.