• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ISKAR DA KE JININ DONALD TRUMP TA SAUKA AMMA YA NA MURMUREWA

ByNoblen

Oct 5, 2020 , , ,

Likitan fadar White House Dr.Sean Conley ya ce iskar da ke cikin jinin shugaban Amurka Donald Trump  ta sauka amma ya na murmurewa daga cutar annoba.

Dr.Conley ya na karin haske kan labarin da ya fitar tun farko da ke nun aba wata damuwa game da rashin lafiyar shugaban, da hakan ya jawo muhawarar ko fadar na neman boye wani labarin sarkakiyar cutar ne.

Conley ya ce Trump na fama da zazzabi kuma iskar jinin na sa ta sauka amma gaskiyar lamarin ya na samun sauki.
Likitocin asibitin sojoji da Trump ke kwance na nuna yiwuwar sallamar sa a litinin din nan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “ISKAR DA KE JININ DONALD TRUMP TA SAUKA AMMA YA NA MURMUREWA”
  1. What’s up, this weekend is good in favor of me, because this
    moment i am reading this wonderful informative paragraph here at my home.

  2. What’s Happening i’m new to this, I stumbled upon this I have found It positively helpful
    and it has helped me out loads. I am hoping to contribute & help other
    customers like its aided me. Great job.

Leave a Reply

Your email address will not be published.