• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

IRAKI-‘YAN MAJALISA 73 DAGA JAM’IYYAR SADAR SUN MIKA TAKARADR MURABUS

‘Yan majalisar dokokin Iraki 73 na jam’iyyar babban dan siyasa Moqtada Alsadar sun mika takardar murabus daga kujerar su.

Alsadar da kan say a bukaci ‘yan majalisar su yi murabus don abun da yak e bukata na kawo karshen jiran gawon shanu na samun kafa sabuwar gwamnati wata 8 bayan zabe.

A na ganin murabus din da zai karya majalisar dokokin zai haddasa fito-na-fito a zanga-zangar da za ta barke tsakanin jama’ar Alsadr ta ‘yan shi’a da ‘yan uwan su ‘yan bindiga su ma ‘yan shi’a da Iran ke marawa baya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.