• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

INNALILLAHI WA’INNA’ILAIHI RAJI’UN! TSOHON ALKALIN ALKALAI NA JIHAR BAUCHI YA RASU

An shiga juyayi da ta’aziyya bisa rasuwar tsohon alkalin alkalan jihar Bauchi ta da gabanin raba ta da Gombe Khadi Yahaya Ahmad.
Tun ritayar sa, marigayin ya ke gudanar da rayuwa ta dattawa da kuma harkokin karantarwa kasancewar sa malamin Islama.
Marigayin shi ne limamin shaharerren emasallacin nan na kofar mai anguwa Doma a Jekafadar Gombe inda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kan gabatar da tafsirin azumin ramadana.
 

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “INNALILLAHI WA’INNA’ILAIHI RAJI’UN! TSOHON ALKALIN ALKALAI NA JIHAR BAUCHI YA RASU”

Leave a Reply

Your email address will not be published.