• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

INA KAUNAR SHUGABA BUHARI AMMA BA NI DAMAR GANIN SA DON HAKA NA HAKURA-DALUNG

Tsohon ministan wasanni na Najeriya Mr.Solomon Dalung ya ce har yanzu ya na kaunar shugaba Buhari amma bay a samun ganin sa.
Dalung wanda ya zama minista a gwamnatin Buhari a 2015, ya na daga cikin wadanda gwamnatin ba ta dawo da su ne bayan samun tazarce a 2019.
Tsohon ministan ya ce gabanin daina ganin shugaba Buhari, shugaban ya bukace shi da ya rika hulda da gwamnatin sa, amma ya ce hakan ba zai yiwu bat un da bay a samun damar ganawa da shi.
Solomon Dalung ya ce ba daidai ba ne ma a daurawa mukarraban shugaba Buhari laifin gazawar gwamnatin, don tamkar shugaban ne ya kyale mukarraban na yin abubuwan da kan jawowa gwamnatin suka.
Dalung ya yi fatar shugaban zai dage wajen kawo karshen kalubalen tsaro a yankin arewa da kuma kammala hanyar Abuja zuwa Kano da Abuja zuwa arewa maso gabar kafin ya sauka daga mukamin a 2023.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “INA KAUNAR SHUGABA BUHARI AMMA BA NI DAMAR GANIN SA DON HAKA NA HAKURA-DALUNG”
 1. It’s a shame you don’t have a donate button! I’d certainly
  donate to this excellent blog! I suppose for now i’ll settle for bookmarking and adding your RSS feed to
  my Google account. I look forward to fresh updates and will share this blog with my Facebook group.
  Chat soon!

 2. I take pleasure in, lead to I found just what I used to be having a look for.
  You’ve ended my 4 day long hunt! God Bless you
  man. Have a nice day. Bye

 3. Aw, this was a really good post. Taking the
  time and actual effort to create a top notch article… but what can I say… I hesitate a
  lot and never manage to get anything done.

Leave a Reply

Your email address will not be published.