• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HULDAR MU DA JAMHURIYAR NIJAR NA DA KARFI-SARKIN KANO

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya zaiyana huldar ‘yan Najeriya da Nijar da cewa mai karfi ce ainun.

Alhaji Aminu Ado na magana ne a birnin Yamai bisa gaiyatar ziyara daga shugaban Nijar Muhammad Bazoum.

Sarkin ya yi amfani da damar wajen duba jami’ar musulunci da kungiyar kasashe musulmi OIC ta kafa, ya na mai cewa zai yi magana da duk wadanda su ka dace don bunkasa jami’ar.

Alhaji Aminu ya ce jami’ar ta kunshi ‘yan Najeriya, Nijar da sauran kasashe a yankin Afurka ta yamma.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “HULDAR MU DA JAMHURIYAR NIJAR NA DA KARFI-SARKIN KANO”
  1. Everything is very open with a clear description of the challenges.

    It was truly informative. Your site is very useful.
    Thanks for sharing!

Leave a Reply

Your email address will not be published.