• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HUKUMOMIN SAUDI SUN KWACE LODIN TON DUBU 150 NA ICCEN GIRKI

Hukumomin muhalli da kare gandun daji a Saudiyya sun kwace lodin iccen girki da ya kai ton dubu 150.

An kwace iccen a makon jiya a yankin Riyadh, Madinah, Tabuk, Al-jouf da Hail.

Wannan hanyoyi na hana kawar da yankunan da a ka shuka bishiyoyin a kasar da dama ke yankin hamada tsundum.

Saudiyya na daukar matakan samar da bishiyoyi son yanayi ya zama kore shar gwanin ban sha’awa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “HUKUMOMIN SAUDI SUN KWACE LODIN TON DUBU 150 NA ICCEN GIRKI”
 1. I think this is among the most vital information for me.
  And i’m glad reading your article. But wanna
  remark on few general things, The website style is perfect, the articles is really excellent
  : D. Good job, cheers

 2. It’s nearly impossible to find well-informed people for
  this subject, but you seem like you know what you’re talking
  about! Thanks

Leave a Reply

Your email address will not be published.