• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HUKUMAR ZABEN NAJERIYA TA MIKA SHAIDAR LASHE ZABE GA SOLUDO

ByYusuf Yau

Nov 13, 2021

Hukumar zaben Najeriya INEC ta mika shaidar lashe zabe ga zabebben gwamnan jihar Anambra Charles Soludo da mataimakin sa Gilbert Ibezim.
In za a tuna Charles Soludo ya lashe zabe da fiye da kuri’a dubu 112 inda na kusa da shi ke bin sa da wajajen kuri’a dubu 53 wato dan takarar PDP Valentine Izigbo.
INEC ta mika shaidar ce a ofishin ta da ke babban birnin jihar Awka.
Rahotanni na nuna dan takarar APC Andy Uba da ya samu kuri’a 43, 285 bai gamsu da sakamakon zaben ba don haka akwai yiwuwar garzayawa kotu.

 

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *