• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HUKUMAR ZABEN NAJERIYA TA KAI KAYAN ZABEN GWAMNAN JIHAR EDO TA SAUKE A RESHEN BABBAN BANKI

ByNoblen

Sep 17, 2020 , , , , ,

Hukumar zaben Najeriya INEC ta kai kayan gudanar da zaben gwamnan jihar Edo da za a gabatar ranar asabar din nan 19 ga watan nan na Satumba.
An sauke kayan a reshen babban bankin Najeriya don fara shirin rabawa zuwa kananan hukumomin jihar daga alhamis din nan.
Wakilan jam’iyyu sun zo don ganewa idon su kayan zaben da su ka hada da takardar dangwala kuri’a da kuma takardar rubuta sakamakon zabe.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “HUKUMAR ZABEN NAJERIYA TA KAI KAYAN ZABEN GWAMNAN JIHAR EDO TA SAUKE A RESHEN BABBAN BANKI”

Leave a Reply

Your email address will not be published.