• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HUKUMAR ZABE NA KAMMALA SHIRYE-SHIRYEN ZABEN GWAMNAN EKITI

ByYusuf Yau

Jun 16, 2022

Hukumar zaben Najeriya INEC ta na shirin karshe na gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti.
Za a gudanar da zaben ba tare da gwamna Kayode Fayemi ba wanda zai ke kammala wa’adin gwamna na karshe.
Shugaban hukumar zaben Mahmud Yakubu ya ce wannan zabe ya zama na farko da za a yi amfani da sabuwar dokar zabe wajen gudanar da shi.
Rundunar ‘yan sanda na shirin samar da tssro msi inganci gs zaben inda ‘yan adawa ke fatan jami’an tsaro ba za su marawa wani bangare baya ba.
Tsohon gwamnan jihar Ayo Fayoshe ya ce jami”an ns cin zarafin “yan adawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “HUKUMAR ZABE NA KAMMALA SHIRYE-SHIRYEN ZABEN GWAMNAN EKITI”

Leave a Reply

Your email address will not be published.