• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HUKUMAR LAFIYA TA DUNIYA TA AIYANA KYANDAR BIRI A MATSAYIN ANNOBA

ByNoblen

Jul 24, 2022

Hukumar lafiya ta duniya ta aiyana kyandar biri a matsayin annoba a cikin sauran cutukan da za a dau matakan yaki da su a matakin duniya.
An yi muhawara a baya da ta jinkirta aiyana cutar a matsayin annobar da za a dauka ma ta matakin gaggawa.
Gabanin wannan aiyanawar, hukumar lafiyar ta duniya WHO a takaice ta aiyana cutar annoba ta korona ne da shan inna a matsayin annobar duniya.
Kyandar buri ta yadu a kasashe 75 cikin ‘yan makwannin nan.
Cutar kan haifar da samun manyan kuraje da ke mamaye fatar dan-adam.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.