• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya EFCC ta kama tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki..

Kakakin hukumar Wilson Uwujeren ya shaidawa kamfanin dillancin labarun Najeriya NAN cewa Saraki na hannun hukumar don amsa tambayoyi.

EFCC na tuhumar Saraki da laifin amfani da wani kamfanoni wajen fitar da kudi kasashen katare ta hanyar almundahana.

Saraki wanda tsohon gwamnan Kwara ne, ya yi ta fama da kalubalen EFCC lokacin ya na shugabancin majalisar dattawa daga 2015-2019 inda karshe ya samu nasara kotun koli ta wanke shi.

Yanzu dai za a ce Saraki da ba ya shiri da gwamnatin APC mai mulki ta shugaba Buhari, ya sake aukawa sabuwar dambarwa da kalubalen siyasa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “HUKUMAR EFCC TA KAMA BUKOLA SARAKI”
  1. What’s up, this weekend is nice designed for me, as this time i am reading this enormous educational paragraph here at my
    residence.

  2. Pretty nice post. I just stumbled upon your weblog and
    wanted to say that I have truly enjoyed surfing around your blog posts.
    After all I will be subscribing to your rss feed and I
    hope you write again soon!

Leave a Reply

Your email address will not be published.