Hukumar babban birnin taraiya Abuja ta kwabe daraktan hukumar kula da lafiyar motoci VIO Wadata Bodinga daga mukamin sa.
Bodinga ya dade kan mukamin kuma alamu na nuna ba shi da masaniya gabanin sanar da kwabe shi daga mukamin.
Rahotanni sun baiyana cewa an ga Bodinga a ofishin na VIO a anguwar Mabushi da alamu ke nuna ya je daukar komatsan sa ne daga ofis.
Tuni a ka nada sabon darakta Abdullateef Bello wanda kafin nan mukaddashin darakta ne a sashen tsaro na birnin.
An baiyana cewa lamura su na tafiya a ofishin VIO tamkar ba wani sauyi da a ka samu
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
What i do not understood is actually how you are not actually much more well-liked than you may be right now. You’re very intelligent. You realize thus considerably relating to this subject, produced me personally consider it from numerous varied angles. Its like men and women aren’t fascinated unless it is one thing to accomplish with Lady gaga! Your own stuffs outstanding. Always maintain it up!
Some times its a pain in the ass to read what website owners wrote but this website is real user pleasant! .