• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HOUTHI: YARO DAYA YA RASA RAN SA INDA MUTANE DA DAMA SU KA SAMU RAUNUKA

Rahotanni daga Yaman na baiyana cewa harin da ‘yan tawayen Houthi  su ka kai kan garin Taiz na  ya yi sanadiyyar kisan gilla ga wani yaro inda mutane da dama su ka samu raunuka.

Houthi dai sun kai harin da jirgi marar matuki da kuma roka kan cibiyar sojoji ta Taiz.

Kakakin sojan gwamnatin Yaman Abdul Basit Al-Baher ya ce Houthi ta yi amfani da makamai masu nauyi.

Hakanan a wani harin na Houthi a gabashin Taiz ya yi sanadiyyar kashe wani dalibi da raunata dalibai hudu lokacin da su ke dawowa daga makaranta.

‘Yan tawayen Houthi da Iran ke marawa baya sun hana zababbiyar gwamnatin kasar ta Abed Rabbo zaman lafiya inda su ke cigaba da rike babban birnin kasar San’a’a da kuma tashar Bahar Maliya ta Hodeida.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “HOUTHI: YARO DAYA YA RASA RAN SA INDA MUTANE DA DAMA SU KA SAMU RAUNUKA”
 1. Thank you for the good writeup. It in fact was a amusement account it.
  Look advanced to more added agreeable from you! By the way, how could
  we communicate?

 2. Your style is very unique in comparison to other folks I’ve read
  stuff from. Thank you for posting when you’ve got the opportunity, Guess I’ll just bookmark this page.

 3. Fantastic beat ! I wish to apprentice while you amend your site, how can i subscribe for a blog website?
  The account helped me a appropriate deal. I were
  a little bit familiar of this your broadcast offered vivid transparent idea

Leave a Reply

Your email address will not be published.