• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HOUTHI TA KARA HARBA MAKAMI MAI LINZAMI KAN SAUDIYYA

Rundunar yaki da ‘yan tawayen houthi na Yaman, ta ba da labarin ‘yan tawayen na houthi da Iran ke marawa baya sun harba makami mai linzami kan garin Khamis Mushayt.

Rundunar dai da kakakin ta ke yin bayani kan irin wannan yanayi Kanar Turki Almaliki ta ce an ci nasarar tare makamin daga aukawa fararen hula.

Iran dai kan samar da makamai ga houthi inda ta kan yi amfani da damar wajen shiga yarjejeniyar cigaba da kare makaman kare dangi ya yi tir da hare-haren na houthi da nuna Iran ta kassara Yaman.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *