• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HOUTHI SUN HARBA MAKAMAI MAI LINZAMI KAN TASHAR TEKU TA MOCHA

ByNoblen

Sep 12, 2021 ,

Kungiyar tawayen houthi a Yaman da Iran ke marawa baya ta kai hari da makami mai linzami kan tashar bakin teku ta Al-Mocha da ke gabar Bahar Maliya.

Manajan tashar Abdul Malik Al-Sharabae ya ce makamai masu linzami 3 da jirage marar sa matuka ne Iran ta auna kan tashar.

Gobara ta Kama inda ta lalata tashar da a ka gyara don cigaba da aiki da ita. Hakanan gobarar ta kona dukiyar ‘yan kasuwa da na kungiyoyin agaji.

An ba da rahoton cewa an yi nasarar harbo biyu daga jiragen marar sa matuka kafin su isa tashar.

Al-Sharabae ya zaiyana harin da cewa na ta’addanci daga houthi.

Harin ya zo ne bayan tawaga ta zo daga ma’aikatan sufuri ta kasar don shirin kaddamar da tashar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
46 thoughts on “HOUTHI SUN HARBA MAKAMAI MAI LINZAMI KAN TASHAR TEKU TA MOCHA”
 1. He Makes Money Online WITHOUT Traffic?

  Most people believe that you need traffic to profit online…
  And for the most part, they’re right!
  Fact is.. 99.99% of methods require you to have traffic.
  And that in itself is the problem..
  Because frankly, getting traffic is a pain in the rear!
  Don’t you agree?
  That’s why I was excited when a good friend told me that he was profiting, but with ZERO traffic.
  I didn’t believe him at first…
  But after he showed me the proof, it’s certainly the real deal!
  I’m curious what your thoughts are.
  Click here to take a look >> https://bit.ly/3mOAfVp
  Please view it before it’s taken down.

 2. Консультация у психологов.
  Психолог Онлайн Консультация у психологов.
  Услуги аналитического психолога, психотерапевта.
  Сімейні консультації. Психолог,Психолог онлайн.
  Психотерапия онлайн! Приглашаем
  вас на консультации детского психолога.

 3. «Дуракам закон не писан, если писан
  – то не читан, если читан –
  то не понят, если понят – то не так».

  Сергей Опсуимолог

 4. Миссия человека показывает истинный путь и задает направление движения.
  Ваша задача понять свою миссию, определить «для чего я был
  создан, какая у меня функция в этом мире, в чем
  мой смысл». Это понимание поможет
  раскрыть Ваш потенциал, найти таланты, приведет к самореализации и успеху.

  Как 100% определить призвание
  и предназначение. Натальная карта или
  характер и высококомпетентность?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *