• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HOUTHI NA TAKA YARJEJENIYAR TSAGAITA BUDE WUTA TA HANYAR KAI HARI KAN TAIZ

‘Yan tawayen houthi a Yaman sun cigaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da gwamnatin kasar da hakan zai kai ga bude hanyoyi da garuruwa.

Maimakon karfafa salama da hada kai wajen bude hanyoyi don sufuri ya inganta, sai houthi ta kai hari yankin Taiz da ta hana shi zaman lafiya sakat tun barkewar yakin basasar kasar a 2014.

Majalisar dinkin duniya ta shiga tsakani ta hannun jakadan ta a Yaman Hans Grunberg wajen cimma yarjejeniyar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “HOUTHI NA TAKA YARJEJENIYAR TSAGAITA BUDE WUTA TA HANYAR KAI HARI KAN TAIZ”
  1. When I initially left a comment I seem to have clicked on the -Notify
    me when new comments are added- checkbox and from now on every time
    a comment is added I recieve four emails with the same comment.
    There has to be a way you are able to remove me from that service?
    Cheers!

Leave a Reply

Your email address will not be published.