Harin jirage marar sa matuka biyu da ‘yan tawayen houthi a Yaman su ka auna kan Saudiyya ya yi sanadiyyar samun rauni va mutum 8.
Houthi da Iran ke marawa baya ta kai harin kan filin jirgin saman Abha da kuma Najran.
Jami’an tsaron samaniyar Saudiyya ta harbo jiragen inda sassan su su ka fado kan jama’a su ka samu rauni da kuma lalata wani jirgi daya.
Kasashe na cigaba da Allah wadai da harin da zargin houthi da laifukan yaki.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Very good post. I definitely love this website. Keep writing!