• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HATSARIN TANKAR FETUR YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 23 A JIHAR KOGI

ByYusuf Yau

Sep 24, 2020 , ,

An samu hatsarin tankar man fetur kan hanyar Lokoja a jihar Kogi zuwa babban burnin Najeriya Abuja inda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutum 23.

Labarin ya nuna direban tankar na sheka gudu ne inda hatsarin ya rutsa da shi a wani waje da ba shi da kyau na titi inda birkin ya tsinke ma sa.

Hatsarin ya rutsa da motar daliban makarantar kolejin fasaha ta Kogi da wani dan achaba. Lamarin mai ban juyayi ya kona mutanen da har ba za a iya gane su ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “HATSARIN TANKAR FETUR YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 23 A JIHAR KOGI”
 1. Hi there, just became aware of your blog through Google, and found that it’s really informative.
  I am gonna watch out for brussels. I will be grateful if you continue this in future.
  A lot of people will be benefited from your writing.
  Cheers!

 2. Hi i am kavin, its my first time to commenting anywhere, when i
  read this article i thought i could also make comment due to this good
  article.

Leave a Reply

Your email address will not be published.