Hatsarin nan da ya faru a karshen makon jiya kan hanyar Nassarawa zuwa Abuja ya shafi ‘yan uwan tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai Babangida Nguroje ne.
Nuhu Hammangabdo wanda dan sarautar Serti ne a karamar hukumar Gashaka a jihar Taraba ya rasu tare da matar sa da ‘ya’yan sa hudu dama wasu a sanadiyyar hatsarin.
Hammangbdo ma’aikaci ne a hukumar kula da kamfanonin sadarwa ta Najeriya NCC.
Tuni shugaba Buhari ta hannun mai taimaka ma sa kan labaru Garba Shehu ya yi wa Nguroje ta’aziyyar wannan rashi.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Somebody necessarily assist to make severely posts I’d state.
This is the first time I frequented your web page and to this point?
I surprised with the research you made to make this particular put
up amazing. Fantastic job!