• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HATSARI: ANA TA TA’AZIYYA GA HATSURAN MOTA DA KE CIGABA DA SANADIYYAR MUTUWAR MUTANE A AREWACIN NAJERIYA

Dandalin yanar gizo ya cika da ta’aziyyar wadanda su ka rasa ran su sanadiyyar hatsarin mota a yankin arewacin Najeriya a makon da ya yi bankwana.

Marigayan sun hada da mutanen yankin Gagarawa a jihar Kano da su ka yi hatsari Allah ya karbi rayukan su.

Cikin ta’aziyya mutane na jan hankalin rage gudu da jama’a, kaucewa tuki in a na jin barci, kula da lafiyar tayu da kuma tafiya a hankali a yankunan da ke da yawan ramuka.

Wani abun damuwar shi ne rashin samun natsuwa a lokacin tuki don yiwuwar gamuwa da ‘yan fashi ko masu satar mutane.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.