Hare-haren da sojojin Israila ke kai wa kan Gaza na kara haddasa kisan Palasdinawa da su ka hada da yara kanana.
Israila na amfani da karfi mai tsanani wajen tinkarar harin ta hanyar amfani da jiragen 160 inda Palasdinawa ke cilla rokoki.
Bambancin karfin Israila da na Hamas shi ne kamar mai bindiga ne ya tinkari mai jifa da duwatsu.
Sarkin Jodan Abdullah da ke hulda da Israila ya ce an fara amfani da diflomasiyya don kawo karshen ruwan boma-boman na Yahudawa.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀