• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HARAMIN MAKKAH YA TUMBATSA DA MASU UMRAH

ByNoblen

Apr 25, 2022

Haramin Makkah ya tumbatsa da masu gudanar da umrah daga sassan duniya.
Wannan ya biyo bayan yanda Saudiyya ta bude shigowa kasar ta da sassauta tsauraran dokokin yaki da cutar annoba.
Hakanan kasancewar samun daman zuwa haramin a goman karshe na azumi na sanya masu ibada kara azama.
Hotunan bidiyo da a ka gani na nuna tamkar lokacin aikin hajji ne dafifin jama’a a haramin.
Madina ma na cike da masu ziyara da shauki ya mu su yawa na tsawon lokaci da ba su samu izinin shiga biranen masu tsarki ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “HARAMIN MAKKAH YA TUMBATSA DA MASU UMRAH”
  1. Nice read, I just passed this onto a colleague who was doing a little research on that. And he just bought me lunch because I found it for him smile Thus let me rephrase that: Thank you for lunch!

Leave a Reply

Your email address will not be published.