• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HAFSOSHIN SOJA 12 NA NAJERIYA SUN YI RITAYA BAYAN KAMMALA SHEKARUN AIKI

ByYusuf Yau

Nov 14, 2021

Rundunar sojan kasan Najeriya ta yi ritaya ga hafsoshi 12 bayan kammala shekarun su na aiki ciki har da hafsan tsare-tsare da manufofi na helkwatar soja Manjo Janar Lamidi Adeosun.
An gudanar da wannan ritayar ta hanyar faretin ban girma a cibiyar soja ta Jaji da Kaduna.
Sauran wadanda lamarin ya shafa sun hada da M.D Abubakar, I.Birgeni, C.M.Abraham, A.C.C Agundu, T.O.B Ademola, A.M.Jalingo, A.S Maikobi da sauran su.
Hakan na cikin al’adun rundunar sojan Najeriya.
Da ya ke magana a madadin sauran wadanda su ka yi ritaya Manjo Janar Adeosun ya ce sun godewa Allah da su ka kammala aiki a wannan yanayi mai kyau, kuma dama aiki duk lokacin da a ka fara , a ke lissafa lokacin ajiyewa

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “HAFSOSHIN SOJA 12 NA NAJERIYA SUN YI RITAYA BAYAN KAMMALA SHEKARUN AIKI”
  1. Wonderful beat ! I would like to apprentice while you amend your website, how could i subscribe for a blog web site? The account helped me a acceptable deal. I had been tiny bit acquainted of this your broadcast provided bright clear idea

Leave a Reply

Your email address will not be published.