• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HAFSAN SOJA YA RASA RAN SA A KWANTAN BAUNAN ‘YAN ISWAP A BORNO

ByNasiru Adamu El-hikaya

Nov 14, 2021

Hafsan soja mai mukamin Burgediya Janar ya rasa ran sa a kwantan baunan ‘yan ta’addan ISWAP a yankin karamar hukumar Askira Uba a jihar Borno.
Kazalia rahoton ya kara da cewa wasu sojojin hudu da ke tare da hafsan ma sun rasa ran su a akasin.
Sojojin dai na kan hanyar zuwa don taya dakarun sojan da ke yankin ne aikin yaki da ‘yan ta’addan yayin da su ka ci karo da miyagun irin.
Zuwa yanzu dai ba a baiyana sunan sojan da mukarraban sa ba.
Da alamun ‘yan ta’addan Boko Haram na sajewa su na shiga cikin ‘yan ISWAP bayan mutuwar madugun su Abubakar Shekau.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
30 thoughts on “HAFSAN SOJA YA RASA RAN SA A KWANTAN BAUNAN ‘YAN ISWAP A BORNO”
  1. Its like you read my mind! You seem to know a lot about this, like you wrote the book in it or something.
    I think that you can do with a few pics to drive
    the message home a little bit, but other than that, this is fantastic blog.
    A fantastic read. I will certainly be back.

Leave a Reply

Your email address will not be published.