• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

HADIMIN SHUGABA BUHARI NA YANAR GIZO YA FADI A ZABEN FIDDA GWANI NA DAN MAJALISAR TARAIYA A KANO

Hadimin shugaba Buhari a kan yanar gizo Bashir Ahmad ya fadi a zaben fidda gwani na dan majalisar wakilai a inuwar APC a Kano.

Ahmad ya shiga jerin ‘yan takarar neman tikitin majalisar na mazabar Gaya, Albasu da Ajingi.

A kafar sadarwa, Bashir Ahmad ya yi watsi da hanyar da a ka bi wajen gudanar da zaben, ya na mai zargin wasu sun yi amfani da ‘yan banga don murdiya.

Ahmad ya nuna zai fitar da matsaya kan lamarin inda gabanin nan ya bukaci uwar jam’iyyar APC ta bincika lamarin.

‘Yan takara da yawa da ke da kwarin guiwar samun tikiti a wannan karo na karewa da shan mamaki ta hanyar faduwa karara.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
176 thoughts on “HADIMIN SHUGABA BUHARI NA YANAR GIZO YA FADI A ZABEN FIDDA GWANI NA DAN MAJALISAR TARAIYA A KANO”
 1. Hey this is kid of of off topic but I was wwnting to know if blogs use WYSIWYG editors or if you
  have to manually code with HTML. I’m starting a blog soon but have no coding knowledge so I
  wanted to get advicce from someone with experience.
  Any help would be enormously appreciated!
  web page

 2. Outstanding post however I was wanting to know if you could write a litte more on this
  subject? I’d be very thankful if you could elaborate a little bit more.
  Kudos!

Leave a Reply

Your email address will not be published.