• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

GWAMNATIN NAJERIYA TA JINGINE NIYYAR JANYE TALLAFIN MAN FETUR

Gwamnatin Najeriya ta baiyana fasa jaye tallafin man fetur da daga bisani ta tsara janyewa a watan yuni mai zuwa.
Ministar kudi Zainba Shamsuna ta baiyana matsayar gwamnatin a taro da ta gudanar tare da shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan.
Gwamnatin ta ce janye tallafin ya zo a lokacin da bai dace ba don zai kara kuncin da mutane ke ciki ne.
Ministar ta ce gwamnatin na jiran fara aikin matatar fetur ta Dangote don kara yawan tataccen man da Najeriya ke bukata.
Shugaban majalisar dattawan Ahmed Lawan ya buakci kungiyar kwadago ta dakatar da gangamin da ta shirya kan kalubalantar shirin janye tallafin don ba bukatar hakan a yanzu.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “GWAMNATIN NAJERIYA TA JINGINE NIYYAR JANYE TALLAFIN MAN FETUR”
  1. Very nice post. I just stumbled upon your weblog and wished to say that I’ve really
    enjoyed surfing around your weblog posts. In any case I’ll be subscribing
    for your rss feed and I hope you write again very soon!

  2. Thank you for another great post. Where else may just anybody get that kind of information in such an ideal approach of writing?

    I’ve a presentation next week, and I am on the search
    for such information.

Leave a Reply

Your email address will not be published.