• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

GWAMNATIN NAJERIYA TA AMINCE DA NAIRA TIRILIYAN 13.08 A MATSAYIN KASAFIN KUDIN BADI

ByNoblen

Oct 3, 2020 , , ,

Gwamnan Najeriya ta amince da Naira tiriliyan 13.08 a matsayin kasafin kudin da za a yi amfani a badi shekara ta 2021. Wannan ya nuna babban kari kan kasafin kudin da aciki na bana da ya tsaya kan Naira tiriliyan 10.33

Ministan kudi Zainab Shamsuna Ahmed ta baiyanawa manema labaru bayanin sabon kasafin kudin bayan amincewa da hakan daga majalisar zartarwa a fadar Aso Rock.

Dama gwamnatin ta dauko tsarin yin kasafin da wuri ya rika tafiya daga watan Janairu ya kare a watan Disamba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “GWAMNATIN NAJERIYA TA AMINCE DA NAIRA TIRILIYAN 13.08 A MATSAYIN KASAFIN KUDIN BADI”
  1. I do not even know how I ended up here, but I thought this post was great.
    I don’t know who you are but definitely you are going to a famous blogger if you aren’t already ;
    ) Cheers!

Leave a Reply

Your email address will not be published.