• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

GWAMNATIN LAGOS TA RUFE KOLEJIN DOWEN A LEKKI DON MUTUWAR WANI DALIBI

ByNoblen

Dec 4, 2021 ,

Gwamnatin jihar Lagos ta rufe kolejin Dowen da ke anguwar Lekki a Lagos har sai an kammala bincike kan mutuwar wani dalibi ta yanayi mai rikitarwa.
Iyayen dalibin Sylvester Oromoni sun yi zargin manyan dalibai ne su ka azabatar da dan su har ya mutu don ya ki biye mu su wajen shiga kungiyar asiri.
Duk da haka makarantar ta ce ba ta da tabbacin wannan zargi na ‘yan kungiyar asiri kuma labarin ta ta ke da shin a nuna yaron mai shekaru 12 ya mutu sanadiyyar raunuka a wajen was an kwallon kafa.
An baiyana ganin faifan bidiyo da ke nuna yaron cikin zafin ciwo inda iyayen sa ke tir da wadanda su ka ji ma sa ciwo.
Gwamnatin ta yi ta’aziyya ga iyayen dalibin da bukatar a kwantar da hankali har sai an kammala binciken kan wannan akasin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “GWAMNATIN LAGOS TA RUFE KOLEJIN DOWEN A LEKKI DON MUTUWAR WANI DALIBI”
  1. קמגרה למכירה במודיעין פעמים רבות אנחנו יודעים שאנחנו צריכים לעשות משהו, אבל “רק הפעם” פשוט נמנעים מלעשות את זה, פשוט כי זה דורש יותר מדי מאמץ. אותו הדבר ������� ������� ��� �������

Leave a Reply

Your email address will not be published.