• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

GWAMNAN EBONYI DAVE UMAHI MA YA AIYANA NIYYAR TAKARAR SHUGABANCIN NAJERIYA

Gwamnan jihar Ebonyi a kudu maso gabashin Najeriya Dave Umahi ya aiyana niyyar takarar shugabancin Najeriya a babban zaben da za a gudanar a badi.
Umahi ya baiyana abiyar ce bayan sanarwa shugaba Buhari manufar a fadar gwamnati a Abuja.
Dave Umahi ya ce idan jam’iyya APC ta bar damar tsayawa a bude ko ta tura damar ga kudanci, zai nemi tikitin kuma zai yi hakan don ma yanda yankin san a Igbo ke sha’awar shugabantar Najeriya.
Gwamna Umahi na daga cikin gwamnonin PDP 3 da su ka sauya sheka zuwa APC.
A baya an sha ganin Umahi da shugaba Buhari tun ya na PDP kuma har yabawa shugaban ya ke yi.
Ba mamaki wannan buri da ya fito a yanzu ya sanya Umahi shiga APC.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “GWAMNAN EBONYI DAVE UMAHI MA YA AIYANA NIYYAR TAKARAR SHUGABANCIN NAJERIYA”
 1. Morning

  Don’t you hate carrying a big bulky backpack when you are only going out for the day? This high quality shoulder bag solves that problem.
  Carry enough without bogging yourself down! Perfect for that fishing trip or day hike!

  50% OFF for the next 24 Hours ONLY + FREE Worldwide Shipping for a LIMITED time

  Buy now: https://fashionbag.sale

  Sincerely,

  Jeffry

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *