Gomman fursunoni daga kungiyar ‘yan tawayen houthi a Yaman sun komo gida bayan rundunar larabawa ta karfafa halaltacciyar gwamnatin kasar.
Wannan na daga yunkurin marawa sabuwar gwamnatin Yaman karkashin Rashad Al-Alimi da ke kokarin kawo maslaha a fitinar da ta ukawa Yaman tun juyin gwamnatin da ‘yan tawaye su ka yi a babban birnin kasar San’a’a.
Fursunonin gaba daya su 163 inda rundunar ta mika mutum 108 ga birnin Aden, 9 birnin San’a’a inda za ta mika wasu mataka 9 ‘yan ketare da a ka cafke su na yaki a bangaren tawaye.
Kazalika rundunar ta maida mayaka 37 da su ka samu raunuka zuwa sassan da su ka fito daban-daban a lardunan Yaman.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Really no matter if someone doesn’t know afterward its up
to other people that they will help, so here it occurs.
Hello I am so glad I found your webpage, I really found you by accident, while I was
researching on Bing for something else, Anyways I am here now
and would just like to say thank you for a fantastic post
and a all round entertaining blog (I also love the theme/design), I don’t
have time to browse it all at the minute but I have saved it and also added your RSS feeds, so
when I have time I will be back to read much more, Please do keep up the
fantastic work.