• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

GOBARA: WUTA TA KAMA A WANI JIRGIN RUWA

ByNoblen

Jul 9, 2021 , , ,

Wuta ta tashi a cikin wani sunduki da ke cikin wani jirgin ruwa a tashar jirgin ruwan Jabal Ali da ke Dubai, Daular Larabawa.

Jami’an kula da lafiyar fararen hula sun garzaya wajen don kashe gobarar.

Ba labarin samun raunuka kan akasin daga ofishin labaru na Dubai.

Wani bidiyo da kafar Lovin Dubai ta fitar ya nuna wani farin hayaki da a ka dauka daga saman wani bene.

Mazauna Dubai sun ba da labarin jin kara mai tsanani inda tagogin gidajen su, su ka girgiza.

Bayanin dai ya nuna wutar kaddara ce da ta shafi wani sunduki da ke dauke da kayaiyaki masu fashewa su kama da wuta.

Jabal Ali na jawowa kasar rubu’in kudin shiga daga ketare kuma fiye da kamfanoni dubu 8 su ka kafa cibiyoyin su a yankin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
11 thoughts on “GOBARA: WUTA TA KAMA A WANI JIRGIN RUWA”
 1. Hey there just wanted to give you a quick heads up. The text in your article seem to be running off the screen in Safari.
  I’m not sure if this is a formatting issue or
  something to do with browser compatibility but I figured
  I’d post to let you know. The style and design look great though!
  Hope you get the problem resolved soon. Many thanks

 2. Admiring the commitment you put into your site and detailed information you offer.
  It’s good to come across a blog every once in a while that isn’t the same unwanted rehashed information. Wonderful
  read! I’ve saved your site and I’m including your RSS feeds to my Google account.

 3. It’s awesome to pay a visit this website and reading the views of all friends
  on the topic of this piece of writing, while I am also eager of getting familiarity.

 4. Hi! Would you mind if I share your blog with
  my myspace group? There’s a lot of people that I think would
  really enjoy your content. Please let me know.
  Thank you

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *