• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SOYAYYA: GAYAN DA ZAKI GIRGIZA ZUCIYAR NAMIJI DA KALAMAN SOYAYYA

“Autan Maza Kai daya tilo nakeso”

“Kai daya tilo zancigaba da so”

“Kai daya tilo nake tunani”

“A duk lokacin da wani abu ya sameka nakan shiga yanayi mara dadi”

“Soboda yadda Soyayyar ka tabi jinina”

“Ina son Rayuwa dakai”

“NAMIJIN GASKE!”

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
47 thoughts on “SOYAYYA: GAYAN DA ZAKI GIRGIZA ZUCIYAR NAMIJI DA KALAMAN SOYAYYA”

Leave a Reply

Your email address will not be published.