• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

GARBA CHEDE YA KOMA MAJALISA YA BI HAKKIN SA BA HANNUN FADAR ASO ROCK-GARBA SHEHU

Mai taimakawa shugaba Muhammadu Buhari kan labaru Garba Shehu ya bukaci dan majalisar taraiya daga Bali/Gassol a jihar Taraba da ke neman a rantsar da shi, da ya koma majalisa ya warware damuwar sa a can don ba hannun fadar a wajen rashin rantsar da shi.
Garba Chede ya ce ya samu nasara a kotu bayan ture shi da a ka yi, amma ya na ta faman kakakin Femi Gbajabiamila ya rantsar da shi, amma abun ya ci tura don wai mai taimakawa shugaba Buhari kan harkokin cikin gida Sarki Abba ba ya marawa yin hakan baya.
Garba Shehu ya kara da cewa shugaba Buhari ko duk sauran hadiman sa, ba sa shiga lamuran majalisa ba haka kawai wai don a yi wa wani rashin adalci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “GARBA CHEDE YA KOMA MAJALISA YA BI HAKKIN SA BA HANNUN FADAR ASO ROCK-GARBA SHEHU”
 1. That is a really good tip particularly to those fresh to the blogosphere.
  Short but very accurate information… Thank you for
  sharing this one. A must read article!

 2. Write more, thats all I have to say. Literally, it seems as though you relied
  on the video to make your point. You clearly know what youre talking about, why throw away your intelligence on just posting
  videos to your weblog when you could be giving us something informative to read?

 3. Does your blog have a contact page? I’m having problems locating it but,
  I’d like to send you an email. I’ve got some creative ideas for your blog you might be interested
  in hearing. Either way, great website and I look forward to seeing
  it grow over time.

 4. Thanks , I’ve recently been looking for information about this topic for a long time and yours is the greatest I have found out so far. However, what about the bottom line? Are you sure about the supply?

Leave a Reply

Your email address will not be published.