• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

GARAMBAWUL-DA SAURAN RINA A KABA A MAJALISAR MINISTOCI-‘YAN ADAWA

Sallamar ministoci biyu da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi daga majalisar sa ta zartarwa, ya haddasa muhawarar goyon baya da masu cewa akwai sauran ministoci da dama ba ba sa tabuka abun kirki.

Yayin da wasu ‘yan APC ke cewa matakin abun yabawa ne, ‘yan adawa na cewa maiyiwuwa ministocin biyu sun rasa fada ne a fadar Aso Rock.

Wannan shi ne canji irin sa na farko da shugaban ya taba yi a gwamnatin sa tun hawan sa kujera a 2015 don ya kan sauya minista ne in rai ya yi halin sa kamar Barista Ocholi ko wanda ya yi murabus ya zama Sarkin Nassarawa wato Alhaji Usman Jibrin da kuma sauya aiki kamar Amina Muhammad da ta koma majalisar dinkin duniya.

Dan hamaiya injiiniya Buba Galadima ya ce da alamu wadanda a ke kira Kabal ne su ka samu sabani da ministocin biyu na noma Sabo Na nono da na lantarki Saleh Mamman.

A na sa bangaren kakakin tsohon mataimakin shugaban kasa Namadi Sambo wato Umar Sani D’card ya ce tun farko ya yi mamakin yawan ministocin.

Ga dan gani kashenin shugaba Buhari, wato Mustapha Panandas abun farin ciki ne kawar da Na nono da ya sha suka cewa ya na barci a ofis.

Koma dai me za a ce tarihin gwamnatin Buhari ba zai zama akalla ba wani garambawul ba duk kankantar sa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “GARAMBAWUL-DA SAURAN RINA A KABA A MAJALISAR MINISTOCI-‘YAN ADAWA”
  1. Some tips i have usually told people today is that while searching for a good online electronics store, there are a few elements that you have to factor in. First and foremost, you would like to make sure to choose a reputable along with reliable retail store that has obtained great testimonials and ratings from other consumers and industry people. This will ensure you are getting along with a well-known store providing you with good program and aid to their patrons. Thank you for sharing your ideas on this website.

  2. Hey there just wanted to give you a brief heads up and let you know a few of the images aren’t loading properly. I’m not sure why but I think its a linking issue. I’ve tried it in two different browsers and both show the same outcome.

  3. I am only writing to let you understand what a nice experience my friend’s child experienced going through your web site. She even learned plenty of pieces, most notably what it’s like to have an incredible giving style to get others clearly learn some complex subject matter. You really exceeded my expectations. I appreciate you for churning out such valuable, safe, revealing and in addition easy tips about this topic to Emily.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *