• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

GANO MAKAMAI MASU LINZAMI A IRAKI NA YI MA NA WUYA-JANAR MCKENZIE

Kwamandan Amurka a gabar ta tsakiya Frank Mckenzie ya ce gano jirage marar sa matuka da ‘yan bindigar Iraki ke cillawa na yi mu su wuya.

Jiragen dai da ‘yan bindigar ke amfani da su, na fitowa ne daga Iran da kan turawa kungiyoyin ta’addancin da ta ke marawa baya.

Mackenzie ya ce a halin yanzu babban aikin su da su ka saka a gaba shi ne gano wadannan makaman da wargaza su kafin su yi barna.

Kwamandan ya ce su na aikin sanya ido kan makaman da a ke harbowa da katse sadarwa tsakanin jiragen da mai sarrafa su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.