• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

FIRAMINISTAN IRAKI AL-KHADIMI YA SAUKA A BIRNIN RIYADH

ByNoblen

Apr 1, 2021

Firaministan Iraki Mustapha Al-Khadimi ya sauka a birnin Riyadh inda ya gana da yarima Muhammad bin Salman.
Da zarar isowar Al-Khadimi filin saukar jirage na Riyadh, an buga bindiga sau 21 don karrama shi.
Firaministan ya zo Saudiyya ne bisa gaiyatar Sarki Salman.
Iraki ta kasance da samun koma baya tun kawar da gwamnatin marigayi Saddam Hussein da taimakon kasashen turai.
Babbar matsalar Iraki ita ce adawar ‘yan shia kan ‘yan sunnah da ke kasar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “FIRAMINISTAN IRAKI AL-KHADIMI YA SAUKA A BIRNIN RIYADH”
 1. Thank you for the auspicious writeup. It in fact was a entertainment
  account it. Look complicated to more added agreeable from you!

  However, how can we keep up a correspondence?

 2. A person essentially help to make critically posts I’d state.

  That is the very first time I frequented
  your web page and up to now? I surprised with the
  research you made to create this actual put up incredible.
  Fantastic job!

Leave a Reply

Your email address will not be published.