• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

FIRAMINISTAN BAHRAIN AL-KHALIFA YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

Rahotanni daga kasar Bahrain sun baiyana rasuwar firaministan kasar Khalifa bin Salman Al-Khalifa.

Za a dawo da gawar marigayin daga Amurka inda ya rasu ya na mai shekaru 84.

Sarkin Bahrain Hamad bin Isa Al-Khalifa ya sanar da mako daya na zaman makoki don juyayin wannan rashin.

Hakanan Sarkin ya sanar da nada Yarima mai jiran gado na kasar Salman bin Hamad ya karbi jagorancin majalisar ministocin kasar nan take.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “FIRAMINISTAN BAHRAIN AL-KHALIFA YA RIGA MU GIDAN GASKIYA”
 1. Hi there! This is kind of off topic but I need some advice from an established blog.
  Is it difficult to set up your own blog? I’m not very techincal but I can figure things out pretty
  fast. I’m thinking about setting up my own but I’m not sure where
  to begin. Do you have any tips or suggestions? Cheers

 2. Wonderful article! This is the type of info that are meant to be shared around
  the web. Disgrace on the seek engines for now not positioning this put up upper!
  Come on over and discuss with my web site . Thanks =)

Leave a Reply

Your email address will not be published.