Gwamnan Ekiti Kayode Fayemi ya shiga jerin masu sha’awar takarar shugabancin Najeriya a 2023.
Fayemi na wa’adin karshe a matsayin gwamnan Ekiti.
An fahimci manufar Fayemi ta shiga jerin masu son tikitin APC a zaben fidda gwani yayin da ya gana da shugaba Buhari.
Masu neman takara a APC na garzayawa don sanar da shugaba Buhari manufar su don kar ya ji labari a kafafen labaru.
Shugaban dai bai baiyana wanda ya ke marawa baya ba, ya na mai nuna yin hakan ka iya kawo matsala.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
I was pretty pleased to discover this great site. I need to to thank you for your time for this particularly fantastic read!! I definitely appreciated every part of it and I have you book marked to see new stuff on your blog