• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

FADAR ASO ROCK: DALILIN DA YASA MUKA DAKATAR DA TWITTER

Fadar Aso Rock ta ce ta dakatar da aikin sadarwar twitter a Najeriya ba don kadai kamfanin ya goge sakon shugaba Buhari ba, amma don loksci mao tsawo da ya shafe ya na yada labarun karya ne.

Mai taimakawa shugaban kan labaru Garba Shehu ya yi karin bayanin a wata sanarwa

Fadar ta ce twitter ya samu lokaci ya samu lokaci ya na yada labarun da ba su da sahihanci ba tare da an bincika ba.

Duk kwatarwa masu wuni su na aika sakonni a kafar hankali, fadar ta ce matakin na wucin gadi ne don kawo tsabta ga yanda twitter ke ba da dama a na yada labarun neman wargaza Najeriya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.