• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

EZE AMBROSE YA FADA TARKON BARAYIN MUTANE A JIHAR EBONYI

ByNoblen

Jun 24, 2022

Wani basarake na yankin Nnewi a jihar Ebonyi ya fada hannun barayin mutane na yankin da kan kashe ba tare da jinkiri ba in akasi ya gifta.
Barayi ‘yan bindigar sun shiga fadar Eze Ambrose inda su ka yi awun gaba da shi.
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Aligu Garba ya ba da tabbacin aukuwar wannan satar da ya faru ranar laraba.
Zuwa yanzu dai rahotanni na nuna barayin ba su kira waya don fadar abun da su ke bukata ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.