• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ENDSARS: NA FAHIMCI DAMUWAR MATASA – BUHARI

ByNoblen

Oct 20, 2020

Ministan matasan Najeriya Sunday Dare ya gana da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari inda ya ce shugaban ya fahimci damuwar matasan.
Dare da ke amsa tambayar ‘yan jaridar fadar Aso Rock, ya ce shugaban ya ba da tabbacin aiwatar da sauye-sauye bisa bukatun matasan da fatan zanga-zangar za ta zama cikin lumana.
Hakanan shugaban ya ce wasu gyare-gyaren na bukatar dokokin majalisa wasu kuma umurnin sashen zartarwa.
A gaba daya dai matakan za su faru a gajere da na dogon lokaci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “ENDSARS: NA FAHIMCI DAMUWAR MATASA – BUHARI”
  1. What’s up colleagues, how is all, and what you wish for
    to say concerning this piece of writing, in my view its truly remarkable for me.

Leave a Reply

Your email address will not be published.