• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ENDSARS: KAKAKIN MAJALSAR DOKOKIN NAJERIYA YA YI ALWASHIN FARFADO DA LAGOS

Kakakin majalisa wakilan Najeriya Femi Gbajabiamiala ya yi alwashin cewa gwamnatin Lagos za ta yi amfani da duk abun da ta mallaka wajen gyara birnin daga illar da zanga-zangar endsars ta haddasa.

Gbajabiamiala na magana ne a lokacin kaddamar da ‘yan kwamitin amintattu na gyara Lagos daga barnar zanga-zangar.

Kakakin ya ce ya yi takaicin irin asara da lalata kadarori sanadiyyar zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS.

Hakanan ya ce majalisa za ta taimaka gwamnatin Najeriya wajen farfado da Lagos da sauran jihohin da zanga-zangar ta fi yi wa illa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “ENDSARS: KAKAKIN MAJALSAR DOKOKIN NAJERIYA YA YI ALWASHIN FARFADO DA LAGOS”
  1. Does your website have a contact page? I’m having trouble
    locating it but, I’d like to send you an email. I’ve got some recommendations for your blog you might be interested in hearing.
    Either way, great website and I look forward to seeing it develop over
    time.

Leave a Reply

Your email address will not be published.