• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

ENDSARS: JOS TA BARKE DA ZANGA-ZANGA INDA WASU SU KA KASHE SALIM AMINU MANU A BUKUR

Zanga-zangar kawo karshen SARS ta hargitse a Jos jihar Filato da hakan ya yi sanadiyyar wasu da ba a gano ko su ways ba, su ka yi kisan gilla ga dan marigayi dan jarida Aminu Aminu mai suna Salim a Bukur.

Lamarin ya auku ne bayan matashin ya fito daga gida a Bukur da ke karamar hukumar Jos ta kudu don zuwa na’urar fitar da kudi ta ATM sai albarushi ya same shi a ka.

Baya ga wannan ma an samu rahoton rasa rayukan wasu a sanadiyyar zanga-zangar da ta hada har da kone-kone.
Filato kan zama cikin yanayi na dar-dar a duk lokacin wata fitina don yanda garin ke da tarihin fitinar addini da kabilanci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “ENDSARS: JOS TA BARKE DA ZANGA-ZANGA INDA WASU SU KA KASHE SALIM AMINU MANU A BUKUR”
 1. You made some decent points there. I looked on the net for more info about the issue and
  found most individuals will go along with your views on this site.

 2. When someone writes an piece of writing he/she maintains the thought of a user in his/her mind that how a user can know
  it. Thus that’s why this post is perfect.
  Thanks!

 3. Attractive portion of content. I simply stumbled upon your
  blog and in accession capital to say that I acquire in fact enjoyed account your weblog posts.
  Anyway I will be subscribing for your augment or even I achievement you access consistently fast.

Leave a Reply

Your email address will not be published.