• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

EFCC TA BA DA BELIN WILLIE OBIANO

Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya EFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Anambra Willlie Obiano bayan cika sharuddan beli.
An cafke Obiano a Lagos lokacin da ya ke kokarin ficewa daga Najeriya zuwa Amurka bayan mika ragamar mulki ga sabon gwamna Charles Soludo.
EFCC ta rike FASFO din Obiano da ke cikin sharuddan ba da belin don dakatar da shi daga yunkurin ficewa daga Najeriya.
A na tuhumar Obiano da zambatar al’ummar Anambra ta wawure Naira biliyan 42 da a ka fitar da su a takardun kudi.
Hakanan Obiano na fuskantar tuhumar yin amfani da kudin gwamnati wajen daukar nauyin aiyukan siyasa

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “EFCC TA BA DA BELIN WILLIE OBIANO”
  1. I have been surfing on-line more than three hours these days, yet I never found any attention-grabbing article like yours. It is lovely worth sufficient for me. In my view, if all website owners and bloggers made good content material as you did, the net can be a lot more helpful than ever before.

Leave a Reply

Your email address will not be published.