• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

ECOWAS ZA TA YI TARO A ACCRA GHANA DON DUBA JUYIN MULKI A WASU KASASHEN YANKIN

ByNoblen

Feb 4, 2022

Kungiyar raya tattalin arzikin Afurka ta yamma Ecowas za ta gudanar da taro na musamman a Accra, Ghana don duba juyin mulki da ya shafi wasu kasashen yankin.
A yanzu haka dai wasu daga kasashen yankin 15 sun gamu da juyin mulkin soja da su ka hada da Burkina Faso, Guinea da Mali.
Tuni kungiyar ta dau matakai kan kasashen da sojojin su ka kwace madafun iko na dakatarwa.
A baya-bayan a ka samu juyin mulki a Burkina Faso inda kungiyar ta Ecowas za ta duba daukar tsaurararn matakai kan sojojin a wajen taron.
Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo zai wakilici shugaba Buhari a wajen taron.

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “ECOWAS ZA TA YI TARO A ACCRA GHANA DON DUBA JUYIN MULKI A WASU KASASHEN YANKIN”
  1. Woah! I’m really enjoying the template/theme of this blog. It’s simple, yet effective. A lot of times it’s hard to get that “perfect balance” between user friendliness and visual appeal. I must say that you’ve done a excellent job with this. Additionally, the blog loads very fast for me on Chrome. Outstanding Blog!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *