• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DUK DA TIRLIYOYIN NAIRA, KASAFIN KUDIN NAJERIYA NA 2022 YA YI KADAN-DARAKTAN OFISHIN KASAFI

 

Babban daraktan ofishin kasafin kudin Najeriya Ben Akabueze ya ce duk da yawan tiriliyoyin Naira a kasafin kudin 2022, har yanzu kasafin kudin ya yi kadan a bisa bukatun da kasa ke da shi.

Akabueze na magana ne a shirin talaibijin din Channels mai taken “Politics Today.”

Shugaba Buhari ya gabatar da kasafin Naira tiriliyan 16.39 da ya fi kowane kasafi da a ka taba gabatarwa a Najeriya yawa kuma ya fi na bana da wajen Naira tirliyan 3.

Ben Akabueze ya ce za a yawan kudi a kasafin amma in an duba abubuwan da kasar ta ke bukata, kasafin ya yi kadan, don haka akwai abubuwan da ba za a iya aiwatarwa ba.

Akabueze ya ce duk da haka kasafin ya dogara ne bisa yanayin kudin shiga da Najeriya ke samu don haka ba laifi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “DUK DA TIRLIYOYIN NAIRA, KASAFIN KUDIN NAJERIYA NA 2022 YA YI KADAN-DARAKTAN OFISHIN KASAFI”
 1. Howdy! I know this is sort of off-topic but I had to ask.
  Does operating a well-established website such as yours take a large amount of work?
  I’m completely new to running a blog but I do write in my journal on a daily basis.
  I’d like to start a blog so I can easily share my personal experience and
  feelings online. Please let me know if you have any recommendations or healthy eating tips for brand new aspiring
  blog owners. Thankyou!

Leave a Reply

Your email address will not be published.