• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DONALD TRUMP ZAI YI LIYAFAR BAN KWANA DA MULKI A MARYLAND

Shugaban Amurka na 45 Donald Trump zai yi liyafar bankwana da mulki a Maryland da samun faretin soja da harba bindiga ta girmamawa.

Trump zai yi liyafar sa’a hudu gabanin shan rantsuwar Biden don hakan ya ba shi damar cin gajiyar mintin sa na karshe a kan mulki.

Hakanan Trump zai yi wuf ya yi amfani da jirgin shugaban kasa “airforce one” gabanin rantsar da Biden don kar ya zama sai an roki Biden samun wannan dama.

Trump zai shiga Florida zuwa makeken gida ko filin  shakawar sa inda a ka tsara zai zama ya na kimanin mil 1000 daga dandalin rantsar da Biden.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.